Header Ads

kannywood : Babban Burina na hadu da A'isha Tsamiya>>Matashin Najeriya mazaunin Dubai

<

Babban Burina na hadu da A'isha Tsamiya>>Matashin Najeriya mazaunin Dubai

Wani matashi dan Nijeriya dake harkokin kasuwancinsa a kasar Dubai mai suna Suleiman Saleh Danja, ya bayyana cewa babban burin sa ya yi arba da fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Aisha Aliyu Tsamiya.Suleiman ya ce duk da kaunar da yake yi wa jarumar tun daga lokacin da ya soma arba da ita a finafinai, amma har yanzu bai yi ido hudu da ita ba.

Don haka ne ya ce zai yi matukar farin ciki a duk ranar da ya yi ido hudu da ita.

Don haka ne ma Suleiman ya bada lambar wayarsa ko da sakon zai je ga jarumar.

Ga lambarsa kamar haka;+971586112557

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.
//]]>