Header Ads

Labaran : Mustapha Sani Abacha:Yaro Daya Tilo Da Aka Taba Haifa A Villa

<

Mustapha Sani Abacha:Yaro Daya Tilo Da Aka Taba Haifa A Villa

Almustapha Sani Abacha shine yaro guda daya a Nijeriya da aka haife shi a cikin fadar shugaban kasa wato Villa a shekarar 1994, zamanin mulkin soji na Marigayi Janar Sani Abacha. Kuma yana daya daga cikin yaran da aka haife su ana kan karagar mulki a matakin shugaban kasa a duniya wanda ba su da yawa. 

Tabbas wannan yaro ya shiga tarihin duniya duba da yadda wannan baiwa tashi take.

Kasancewar matan shugabannin kasa ba su cika haihuwa ba alhali suna kan karagar mulki, saboda wasu sun wuce lokacin haihuwar saboda shekarun su, wasu kuma saboda sun dakatar da haihuwar saboda wasu dalilai nasu, wasu kuma Allah bai kawo ba.  
Rariya.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.
//]]>